Hausa5

ABUBUWA GUDA BIYAR DA YA KAMATA KA SAN SU

$0.02

Ka gano muhimman abubuwa guda biyar: zunubi, hukunci, fansa, zarafi da bege na ceto a wurin Yesu Almasihu. Karanta kafin lokaci ya kure.

0.00 reviews
Login to rate

Quantity

01

Shipping Cost: $0.00

HausaTractsForeign Tracts

ABUBUWA GUDA BIYAR

DA YA KAMATA KA SAN SU


1. GA ABIN DA ALLAH YA FURTA!

“Kamar yadda yake a rubuce cewa,
‘Babu wani mai adalci, babu ko daya ...
gama 'yan adam duka sun yi zunubi,
sun kasa kuma ga daukakar Allah.”
(Romawa 3:10, 23)


2. GA ABIN DA ALLAH YA ZARTA!

“Duk wanda bai tsaya ya aikata duk abin da ke rubuce a littafin shari'a ba,
la’ananne ne.”
(Galatiyawa 3:10)

“Wanda kuwa bai ba da gaskiya ba,
an riga an yi masa hukunci,
don bai gaskata da sunan makadaicin Dan Allah ba.”
(Yahaya 3:18)


3. GA ABIN DA ALLAH YA TANADA!

“Almasihu ya fanso mu daga la'anan nan ta shari'a
da ya zama abin la’ana saboda mu,
domin a rubuce yake cewa,
**‘Duk wanda aka kafa a jikin itace, la’ananne ne.’”
(Galatiyawa 3:13)

“Almasihu ya mutu domin zunubanmu,
kamar yadda Littattafai suka fada.”
(1 Korantiyawa 15:3)

“Saboda kaunar da Allah ya yi wa duniya
har ya ba da makadaicin Dansa,
domin duk wanda ya gaskata da shi kada ya halaka,
sai dai ya sami rai madawwami.”
(Yahaya 3:16)


4. GA ZARAFINKA!

“Amma duk iyakar wandanda suka karbe shi,
wato masu gaskatawa da sunansa,
ya ba su ikon zama ’ya’yan Allah.”
(Yahaya 1:12)


5. GATYAKACIN BEGENKA!

“Wanda ya gaskata da Dan,
yana da rai madawwami.

Wanda ya ki bin Dan kuwa,
ba zai sami rai ba,
sai dai fushin Allah ya tabbata a gare shi.”
(Yahaya 3:36)

“Ba kuma samun ceto ga wani,
domin ba wani suna duk duniyan nan
da aka bayar cikin mutane,
wanda lalle ta wurinsa ne za mu sami ceto.”
(Ayyukan Manzanni 4:12)


Hausa–5 “Five Facts You Ought To Know”

 

Free tracts and biblical counsel available by request.
Write:
Word Of Truth P.O. Box 1126, Kaduna, Nigeria.


Related Products

What is the Truth?

What is the Truth?

The Weight of SIN

The Weight of SIN

Do you know the Humble King?

Do you know the Humble King?

How To Know GOD

How To Know GOD

Do you know your ENEMIES?

Do you know your ENEMIES?

KARMA versus KRUPA

KARMA versus KRUPA

Do You Know the Messiah?

Do You Know the Messiah?

Jewish Discovery of a Lifetime

Jewish Discovery of a Lifetime

Why Believe It?

Why Believe It?

When should you think about CHRIST?

When should you think about CHRIST?

When God Knows Your Your Name

When God Knows Your Your Name

What's Life?

What's Life?

U-Turn

U-Turn

Trapped!

Trapped!

Those Guilty Stains

Those Guilty Stains

THIS THING WORKS!

THIS THING WORKS!

They Gambled and Lost! Will You?

They Gambled and Lost! Will You?

The Problem with Patty

The Problem with Patty

I’m Here for a Good Time

I’m Here for a Good Time

The You Don't Know Yet

The You Don't Know Yet

We use cookies

We use cookies to ensure you get the best experience on our website. For more information on how we use cookies, please see out cookie policy. Cookie Policy