
ABUBUWA GUDA BIYAR DA YA KAMATA KA SAN SU
$0.02Ka gano muhimman abubuwa guda biyar: zunubi, hukunci, fansa, zarafi da bege na ceto a wurin Yesu Almasihu. Karanta kafin lokaci ya kure.
Quantity
Shipping Cost: $0.00
We use cookies to ensure you get the best experience on our website. For more information on how we use cookies, please see out cookie policy. Cookie Policy
โKamar yadda yake a rubuce cewa,
โBabu wani mai adalci, babu ko daya ...
gama 'yan adam duka sun yi zunubi,
sun kasa kuma ga daukakar Allah.โ
(Romawa 3:10, 23)
โDuk wanda bai tsaya ya aikata duk abin da ke rubuce a littafin shari'a ba,
laโananne ne.โ
(Galatiyawa 3:10)
โWanda kuwa bai ba da gaskiya ba,
an riga an yi masa hukunci,
don bai gaskata da sunan makadaicin Dan Allah ba.โ
(Yahaya 3:18)
โAlmasihu ya fanso mu daga la'anan nan ta shari'a
da ya zama abin laโana saboda mu,
domin a rubuce yake cewa,
**โDuk wanda aka kafa a jikin itace, laโananne ne.โโ
(Galatiyawa 3:13)
โAlmasihu ya mutu domin zunubanmu,
kamar yadda Littattafai suka fada.โ
(1 Korantiyawa 15:3)
โSaboda kaunar da Allah ya yi wa duniya
har ya ba da makadaicin Dansa,
domin duk wanda ya gaskata da shi kada ya halaka,
sai dai ya sami rai madawwami.โ
(Yahaya 3:16)
โAmma duk iyakar wandanda suka karbe shi,
wato masu gaskatawa da sunansa,
ya ba su ikon zama โyaโyan Allah.โ
(Yahaya 1:12)
โWanda ya gaskata da Dan,
yana da rai madawwami.Wanda ya ki bin Dan kuwa,
ba zai sami rai ba,
sai dai fushin Allah ya tabbata a gare shi.โ
(Yahaya 3:36)
โBa kuma samun ceto ga wani,
dominย ba wani suna duk duniyan nan
da aka bayar cikin mutane,
wanda lalleย ta wurinsa ne za mu sami ceto.โ
(Ayyukan Manzanni 4:12)
Free tracts and biblical counsel available by request.
Write:
Word Of Truth P.O. Box 1126, Kaduna, Nigeria.
$0.02

Ka gano muhimman abubuwa guda biyar: zunubi, hukunci, fansa, zarafi da bege na ceto a wurin Yesu Almasihu. Karanta kafin lokaci ya kure.
Quantity
Shipping Cost: $0.00